Yi Yu 公开
[search 0]
更多

Download the App!

show episodes
 
Loading …
show series
 
Hadiza Aliyu da aka fi sani da Hadiza Gabon, na daya daga cikin fitattun taurarin fina-finan Hausa mafi shahara. Ta shiga Najeriya a lokacin da bata jin Hausa, amma kuma tana son zama tauraruwar fina-finan Hausa na Kannywood. Yanzu kuma sai gashi mun da cewa tana yawan tafiye-tafiye zuwa kasashen duniya, ciki har da Amurka inda muka yi wannan hirar…
 
Maimuna Sulaiman Bichi da aka fi sani da ‘yar Bichi ko Lolo’s Kitchen ‘yar asalin Najeriya ce ta suka dawo Amurka da zama tun tana shekaru 15 da haihuwa. Ta kuduri aniyar bude gidan abincin da zai kware a girke-girke musamman ma irin na gargajiyar Hausawa.--- Send in a voice message: https://anchor.fm/usmankabarashowhausa/messageSupport this podcas…
 
Binta Aliyu Zurmi da aka fi sani da Elbynt, ‘yar jarida ce daga Najeriya mazauniyar kasar Jamus kuma ma’aikaciya a daya daga fitattun gidajen radiyon Hausa da ke kasashen waje. Ku biyo mu don kallo ko sauraron tattaunawar da muka yi da ita game da tarihin rayuwarta a gida da kasahen waje.--- Send in a voice message: https://anchor.fm/usmankabarasho…
 
An fi saninsa da suna Dakta Ladan, sakamakon wani fitaccen shirin lafiya na gidan radiyon sashen Hausa na Muryar Amurka. Amma a likitance shi masanin kimiyyar hada magunguna ne wato ‘phamacist’. Dan asalin jihar Neja ne da ke Arewacin Najeriya, sannan a yanzu mazaunin Amurka fiye da shekara 40 tun bayan zuwansa karatu.--- Send in a voice message: h…
 
Bello haifaffen birnin Maiduguri ne amma girman Kano a tarayyar Najeriya, wanda ya ci karo da kalubalen rayuwa a dalilin basirarsa ta waka wanda har korarsa daga gidansu aka yi. Amma maimakon ya saduda, sai ma ya tsalleke kasar zuwa Jamus a tarayyar Turai inda a yanzu haka yake zaune a matsayin mawaki kuma mai koyar da rawai.--- Send in a voice mes…
 
Aisha Rimi ‘yar kasar Birtaniya ce wacce iyaiyenta ‘yan asalin Arewacin Najeriya ne. Duk da fadawa hatsarin da ya yi sanadiyyar rabata da kafarta daya, to amma hakan bai canza komai a samun nasararta a rayuwa ba.--- Send in a voice message: https://anchor.fm/usmankabarashowhausa/messageSupport this podcast: https://anchor.fm/usmankabarashowhausa/su…
 
Yusuf dan asalin cikin birnin Kano ne da ya kwashe shekaru yana koyo da koyarwa a tsakanin Najeriya da Amurka game da ilimin fasahar sana’o’in hannu inda har ya taba zama zakaran gasar malaman koyar da sana’o’i ta Amurka. Malamin ya kuduri aniyarsa ta yadda zai taimaki Najeriya ta hanyar kai Kanawa 100 zuwa Amurka don koyon ilimin sana’a.--- Send i…
 
Aliyu bakano ne a Najeriya wanda ya ke zaune a kasar Masira sannan ya shiga gasar kasidar larabci ta duniya mai taken Yariman Sha’iran Larabawa a birnin Abu Dhabi ta hadaddiyar daular larabawa. Ya tattauna damu game da rayuwarsa tsakanin Najeriya da Misira da kuma yadda aka yi ya sami shiga gasar larabawa a matsayinsa na bahaushe.--- Send in a voic…
 
Farfesa Abba na asibitin Mayo Clinic da ke Amurka, dan asalin jihar Kano ne a Najeriya da ya yi kaurin suna a Amurka, musamman a lokacin da ya shiga binciken yadda za a yi amfani da kwayar halitta ta stem cell a Turance wajen kirkirar maganin da zai iya sabunta halittar sassan jikin bil adama kamar zuciya da huhu ko bargo da makamantansu don yi wa …
 
HAUWA MUSTAPHA BABURA: Ana mata lakabi da ‘Yar Babura sanadiyyar sunan garinsu Babura da ke jihar Jigawa a Najeriya, amma yanzu haka tana zaune a Amurka fiye da shekaru 30 wanda har ta zama ‘yar kasa. Mun tattauna da ita don ita don jin gwagwarmayar da ta sha kafin ta zama kwararriyar malamar makaranta a bangaren ilimin kananan yara da kuma yadda a…
 
Saratu Garba Abdullahi wacce aka fi sani da Saratitin Baba, ‘yar jihar Jigawa ce da ke Najeriya, amma yanzu haka a lokacin wannan hirar, tana karatun digirin-digirgir a wata jami’a da ke Amurka bayan ta gama digirin farko da na biyu a kasar Indiya a fannin aikin jinya da ungozoma da lafiyar mutanen karkara. Shiga cikin hirar don jin irin gwaggwarma…
 
Murtala likitan yara ne dan asalin jihar Adamawar Najeriya da ya rikide ya zama kwararren masanin lafiyar al’umma musamman mata da yara, wanda a yanzu haka ma’aikaci ne a wata kungiya mai zaman kanta da ta ke tallafawa harkokin lafiyar iyali a duniya ciki har da kasashen Afirka mai suna Pathfinder International da ke kasar Amurka.--- Send in a voic…
 
‘Yar Nijar kuma masaniyar kimiyyar ruwa da doron kasa da ke aiki a hukumar sama-jannatin Amurka ta NASA. Tana cikin wacce mujallar tereren arziki da nasa ta Forbes ta wallafa sunanta a cikin matasan duniya guda 30 ‘yan kasa da shekara 30 da suka sami nasara a rayuwa. Yanzu haka ma’aikaciya ce a hukumar sama jannatin Amurka ta NASA da ke aiki bisa k…
 
A shekarar 1984 a Najeriya an sami wani saurayi dan jihar Kano da ya fi kowane dalibi a Najeriya cin makin jarrabawar gama sakandaren kasashen Afirka ta WAEC a takaice. Yanzu haka dai wannan dalibin mai suna Sarki Abba Abdulkadir farfesa ne a bangaren haddasuwar cututtuka a Jami'ar Northwestern University da ke Chicago a Amurka.--- Send in a voice …
 
Adamu Hamza Bamalli ya sha gwagwarmaya a Najeriya a kokarin samun kyakkyawar rayuwa. To sai dai hakan ya zo masa da kalubalen rashin mahaifi tun yana dan karami wanda hakan ce sanadin kakarsu ya raine ahi tare da ‘yan uwansa. Bayan gama sakandare bai sami zuwa jami’a ba saboda wasu dalilai. Daga bisani kuma ya sami sanadin da ya fitar da shi daga N…
 
Imrana matashi ne danye shataf daga jihar Yobe, wanda har yanzu bai shekara talatin da haihuwa ba, sannan ba dan masu kudi ko mulki ba ne, amma ya sami nasararorin rayuwar da har Sarauniyar Ingila sai da ta karrama shi saboda wasu dalilan da matashin ya bayyana a wannan tattaunawa da mu ka yi dashi game da tarihin rayuwarsa.--- Send in a voice mess…
 
Halima Djimrao tsohuwar ma’aikaciyar sashen Hausa na Muryar Amurka, ta yi doguwar hira game da rayuwarta tun daga haihuwa har zuwa girmanta da karatunta na addini dana zamani, da ma yadda aka yi ta sami aiki a Muryar Amurka da ke birnin Washington DC da kuma dalilin yin ritayarta a lokacin da duniyar aikin radiyo ke yayinta.--- Send in a voice mess…
 
Na ziyarci daya daga cikin kwararrun likitocin a Amurka dan asalin Najeriya da ya kware a fanni hanji da matsarmama da kuma cutar daji. Likita Sabo Tanimu ya bani labarin yadda ya taso a garin Makurdi, har zuwa dawowarsa Amurka da kuma yadda ya kwashe shekaru a Amurka amma hakan bai hana shi kafa gidauniyar taimakon al’ummar da ya fito ba a Najeriy…
 
A cikin wannan hirar ne mawaki kuma dan wasan barkwanci sannan Sarkin Samarin Turai mai suna Haruna Salisu da aka fi sani da Chizo1 Germany, ya fada mana tarihin rayuwarsa tun daga Najeriya zuwa shigarsa Turai a matsayin dan gudun hijira ta hanyar keta sahara da teku har da yadda ya tsinci kansa a kasar Jamus inda ya buge da auren Bajamushiya.--- S…
 
Ni Usman Kabara na kirkiro shirin nan ne don in dinga zakulo fitattun mutane musamman ‘yan Arewacin Najeriya da suka yi fice ko nasara a fannoni daban-daban a fadin duniya domin jin irin gwagwarmayar da suke sha kafin kai wa ga gaci, don hakan ya zama jagorar tinkarar rayuwa ga matasanmu. Ku kasance da Madubin Kabara a radiyon tafi da gidanka na ‘p…
 
When we think about literature, the last thing that comes to mind is the celebrity interview. Yet in the hands of the journalist Gay Talese, the lives of the famous are laid bear with all the insight, rhetorical verve, beauty, and tragedy of the best of short stories. Join our wayward host as he examines the writing of Gay Talese, contemplates the …
 
Loading …

快速参考指南

Google login Twitter login Classic login