IMAN YUSUF AL-HASSAN - 'Yar Kimiyyar Lafiya
Manage episode 316177337 series 2946157
内容由Usman Kabara提供。所有播客内容(包括剧集、图形和播客描述)均由 Usman Kabara 或其播客平台合作伙伴直接上传和提供。如果您认为有人在未经您许可的情况下使用您的受版权保护的作品,您可以按照此处概述的流程进行操作https://zh.player.fm/legal。
Karatu ne ya kawo iyayenta 'yan asalin jihohin Kano da Jigawa zuwa Amurka daga a Najeriya, amma kuma kaddarar zama ta kama su har suka hayayyafa. Iman ta fada min yadda take da burin zaman Najeriya duk kuwa da cewa a Amurka aka haifeta ta girma. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/usmankabara/message
…
continue reading
29集单集