使用Player FM应用程序离线!
Yadda ake samun ƙaruwar mace-macen kwab-ɗaya ko kuma mutuwar fuju’a
Manage episode 451854910 series 1003873
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon ya nazarci yawaitar mace-macen kwab-ɗaya ko kuma mutuwar fuju’a da ake ganin ta’azzararsu a wannan lokaci musamman a sassan Najeriya a wani yanayi da matsi ko kuma tsadar rayuwa ke ci gaba da galabaitar da jama’a.
Dai dai lokacin da masana ke alaƙanta wannan matsala ta mutuwar far ɗaya da wasu kwantattun cutuka da yanayi kan tayar da su a lokaci guda, wani bincike baya-bayan nan ya danganta tsananin damuwa da yawaitar tunane-tunne halin rayuwa a matsayin ummul aba’isin kamuwa da wasu cutuka da ke kisan jama’a.
Tuni dai masana a ɓangaren kiwon lafiya suka tsananta kiraye-kirayen ganin jama’a sun mayar da hankalin wajen sanin halin da lafiyarsu ke ciki don kaucewa mutuwar ta kwaf ɗaya.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.......
22集单集

Semua episode
×欢迎使用Player FM
Player FM正在网上搜索高质量的播客,以便您现在享受。它是最好的播客应用程序,适用于安卓、iPhone和网络。注册以跨设备同步订阅。