Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman Khan
Manage episode 455462995 series 1454264
Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan.
28集单集