使用Player FM应用程序离线!
Ra'ayoyin masu saurare kan ɓarkewar zanga-zanga a Kenya
Manage episode 425769828 series 1151731
Yunƙurin ƙara haraji a kan kayayyakin masarufi, ya haddasa ɓarkewar mummunar tarzoma a Kenya, inda aka tabbatar da mutuwar mutane da dama a jiya labara musamman a birnin Nairobi.
Shin ko meye ya yi zafi har wannan tarzoma ta ƙazance tare da samun asarar rayuka da kuma cinna wa wani ɓangare na ginin majalisar dokokin ƙasar wuta?
Ko akwai wani darasi da ya kamata gwamnatocin sauran ƙasashe su ɗauka domin kauce wa fushin al’ummominsu?
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin
24集单集

Tous les épisodes
×欢迎使用Player FM
Player FM正在网上搜索高质量的播客,以便您现在享受。它是最好的播客应用程序,适用于安卓、iPhone和网络。注册以跨设备同步订阅。