ADAMU BAMALLI: Injiniyan Gine-Gine
Manage episode 296423985 series 2946157
内容由Usman Kabara提供。所有播客内容(包括剧集、图形和播客描述)均由 Usman Kabara 或其播客平台合作伙伴直接上传和提供。如果您认为有人在未经您许可的情况下使用您的受版权保护的作品,您可以按照此处概述的流程进行操作https://zh.player.fm/legal。
Adamu Hamza Bamalli ya sha gwagwarmaya a Najeriya a kokarin samun kyakkyawar rayuwa. To sai dai hakan ya zo masa da kalubalen rashin mahaifi tun yana dan karami wanda hakan ce sanadin kakarsu ya raine ahi tare da ‘yan uwansa. Bayan gama sakandare bai sami zuwa jami’a ba saboda wasu dalilai. Daga bisani kuma ya sami sanadin da ya fitar da shi daga Najeriya zuwa Amurka inda a halin yanzu yake zaune a matsayin kwararren Injiniya. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/usmankabara/message
…
continue reading
29集单集